M. Sh 30:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina kiran sama da duniya su zama shaidu a kanku yau, cewa na sa rai da mutuwa a gabanku, da albarka da la'ana. Ku zaɓi rai fa, don ku rayu, ku da zuriyarku.

M. Sh 30

M. Sh 30:15-20