M. Sh 30:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

idan za ku yi biyayya da maganar Ubangiji Allahnku, ku kiyaye umarnansa da dokokinsa waɗanda suke rubuce a littafin dokokin nan, idan kuma kun juyo wurin Ubangiji Allahnku da zuciya ɗaya da dukan ranku.

M. Sh 30

M. Sh 30:9-12