M. Sh 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A lokacin ne fa muka ƙwace wannan ƙasa daga hannun sarakunan nan biyu na Amoriyawa, wato ƙasa wadda take a hayin Urdun, daga kwarin kogin Arnon zuwa Dutsen Harmon.”

M. Sh 3

M. Sh 3:1-9