M. Sh 3:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Ya Ubangiji Allah, kai ne ka fara nuna wa baranka ɗaukakarka da ikonka. Ba wani Allah a Sama ko a duniya da zai aikata ayyuka na banmamaki irin naka.

M. Sh 3

M. Sh 3:20-29