M. Sh 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da muka mallaki ƙasar a wannan lokaci, sai na ba Ra'ubainawa da Gadawa yankin ƙasar daga Arower wadda take gefen kwarin kogin Arnon, da rabin ƙasar tuddai ta Gileyad tare da garuruwanta.

M. Sh 3

M. Sh 3:5-16