M. Sh 29:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Ubangiji ya husata da wannan ƙasa, ya kawo mata kowace irin la'anar da aka rubuta a wannan littafin.

M. Sh 29

M. Sh 29:21-29