M. Sh 29:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai ware mutumin nan daga dukan kabilan Isra'ila, don ya hukunta shi bisa ga dukan la'anar da aka rubuta a wannan littafin dokoki.

M. Sh 29

M. Sh 29:15-23