M. Sh 29:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya kira dukan Isra'ilawa ya ce musu, “Ai, kun ga dukan abin da Ubangiji ya yi wa Fir'auna da barorinsa a dukan ƙasar Masar.

M. Sh 29

M. Sh 29:1-9