M. Sh 29:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kun ga abubuwan da suke da su masu banƙyama, wato gumakansu na itace, da na dutse, da na azurfa, da na zinariya.

M. Sh 29

M. Sh 29:11-20