M. Sh 28:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji zai sa ku fatattaki abokan gābanku a gabanku waɗanda suke tasar muku. Ta hanya guda za su auka muku, amma ta hanyoyi bakwai za su gudu daga gabanku.

M. Sh 28

M. Sh 28:1-17