M. Sh 28:65 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za ku sami zaman lafiya wurin waɗannan al'ummai ba, ko tafin ƙafarku ma ba zai sami wurin hutawa ba. Ubangiji kuma zai sa fargaba a zuciyarku, ya sa idanunku su lalace, ranku zai yi suwu.

M. Sh 28

M. Sh 28:62-68