M. Sh 28:63 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda Ubangiji ya ji daɗi ya arzuta ku, ya riɓaɓɓanya ku, haka nan kuma zai ji daɗi ya lalatar da ku, ya hallaka ku. Za a fitar da ku daga ƙasar da za ku shiga, ku mallaka.

M. Sh 28

M. Sh 28:59-68