M. Sh 28:61 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har yanzu kuma Ubangiji zai kawo muku kowace irin cuta, da kowace irin annoba, waɗanda ba a ambace su a littafin dokokin nan ba, har ku hallaka.

M. Sh 28

M. Sh 28:59-64