M. Sh 28:56 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matar kirki mai taushin zuciya wadda take tare da ku wadda ba za ta sa tafin ƙafarta a ƙasa ba saboda taushin zuciyarta da kyakkyawan halinta, za ta ƙi ƙaunataccen mijinta, da ɗanta, da 'yarta.

M. Sh 28

M. Sh 28:52-62