M. Sh 28:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“'Ya'yanku za su zama masu albarka, haka nan kuma amfanin gonakinku, da 'ya'yan dabbobinku, da 'ya'yan shanunku, da 'ya'yan tumakinku da awakinku.

M. Sh 28

M. Sh 28:1-7