M. Sh 28:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai sa ku zama kai, ba wutsiya ba. Kullum ci gaba za ku yi, ba baya ba, idan kuka yi biyayya da umarnan Ubangiji Allahnku waɗanda nake umartarku da su yau, in kun lura, kun yi aiki da su,

M. Sh 28

M. Sh 28:5-22