M. Sh 28:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai arzuta ku ƙwarai da 'ya'ya, da 'ya'yan dabbobi, da amfanin gona, a ƙasar da Ubangiji ya rantse wa kakanninku zai ba ku.

M. Sh 28

M. Sh 28:8-13