M. Sh 27:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku gina wa Ubangiji Allahnku bagade da duwatsun da ba a sassaƙa ba. A bisa wannan bagade za ku miƙa hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji Allahnku.

M. Sh 27

M. Sh 27:4-8