M. Sh 27:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuka haye Urdun ɗin sai ku kakkafa waɗannan duwatsu a bisa Dutsen Ebal bisa ga umarnin da na yi muku yau. Ku yi musu shafe da farar ƙasa.

M. Sh 27

M. Sh 27:1-8