M. Sh 27:25-26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

25. “ ‘La'ananne ne wanda aka yi ijara da shi don ya kashe marar laifi.’“Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’

26. “ ‘La'ananne ne wanda bai yi na'am da kalmomin dokokin nan don ya yi aiki da su ba.’“Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’ ”

M. Sh 27