M. Sh 27:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“ ‘La'ananne ne wanda ya kwana da 'yar'uwarsa, wato 'yar mahaifinsa, ko 'yar mahaifiyarsa.’“Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’

M. Sh 27

M. Sh 27:16-23