“ ‘La'ananne ne wanda ya yi wa baƙo, ko maraya, ko gwauruwa ta gaske shari'a ta rashin gaskiya.’“Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’