M. Sh 26:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku je wurin firist wanda yake aiki a lokacin, ku ce, ‘Yau, na sakankance a gaban Ubangiji Allahnka, cewa na shiga ƙasar da Ubangiji ya rantse wa kakanninmu zai ba mu.’

M. Sh 26

M. Sh 26:1-9