M. Sh 26:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da kuka gama fitar da zakarku ta amfanin gona a shekara ta uku, wadda take shekara ta fid da zaka, sai ku ba Balawe, da baƙo, da maraya, da matar da mijinta ya rasu, don su ci, su ƙoshi a cikin garuruwanku.

M. Sh 26

M. Sh 26:4-15