M. Sh 25:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dattawan garin su kira mutumin, su yi masa magana. Idan ya nace, yana cewa, ‘Ba na so in aure ta,’

M. Sh 25

M. Sh 25:1-18