M. Sh 25:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

idan mai laifin ya cancanci bulala, sai alƙali ya sa shi ya kwanta ƙasa, a bulale shi a gabansa daidai yawan bulalar da ta dace da irin laifin da ya yi.

M. Sh 25

M. Sh 25:1-3