M. Sh 25:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yadda suka yi muku kwanto a hanya, suka fāɗa muku ta baya, suka karkashe waɗanda suka gaji tiɓis. Ba su ko ji tsoron Allah ba.

M. Sh 25

M. Sh 25:12-19