M. Sh 24:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Game da ciwon kuturta, sai ku lura ku bi daidai da yadda firistoci na Lawiyawa suka umarce ku, ku yi. Sai ku kiyaye, ku aikata yadda na umarce su.

M. Sh 24

M. Sh 24:4-10