M. Sh 24:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuka girbe gonar inabinku kada kuma ku yi kala, sai ku bar wa baƙo, da maraya, da gwauruwa ta gaske.

M. Sh 24

M. Sh 24:20-22