M. Sh 23:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da kuka shiga gonar inabin maƙwabcinku, kuna iya cin 'ya'yan inabin, har ku ƙoshi yadda kuke so, amma kada ku sa wani a jakarku.

M. Sh 23

M. Sh 23:22-25