M. Sh 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, a ranar da zai yi wa 'ya'yansa wasiyya a kan gādon da zai bar musu, kada ya sa ɗan mowa ya zama kamar shi ne ɗan fari, a maimakon ɗan borar wanda shi ne ɗan farin,

M. Sh 21

M. Sh 21:7-22