M. Sh 20:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko akwai wani mutum wanda yake tashin yarinya, amma bai aure ta ba tukuna? Sai ya koma gidansa, kada ya mutu a yaƙi, wani ya aure ta.’

M. Sh 20

M. Sh 20:4-14