M. Sh 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce musu, ‘Ku ji, ya ku Isra'ilawa, yau kuna gab da kama yaƙi da magabtanku, kada ku karai, ko ku ji tsoro, ko ku yi rawar jiki, ko ku firgita saboda su.

M. Sh 20

M. Sh 20:1-5