M. Sh 20:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku hallaka su ƙaƙaf, wato su Hittiyawa, da Amoriyawa, da Kan'aniyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa kamar yadda Ubangiji Allahnku ya umarce ku,

M. Sh 20

M. Sh 20:9-18