M. Sh 2:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ba ku kusaci ƙasar Ammonawa ba, wato ƙasar da take a kwarin kogin Yabbok, da garuruwan ƙasar tuddai, da wuraren da Ubangiji Allahnmu ya hana mu.”

M. Sh 2

M. Sh 2:31-37