M. Sh 19:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne tanadi domin wanda ya yi kisankai, wato wanda zai gudu zuwa can don ya tsira. Idan ya kashe abokinsa ba da niyya ba, ba kuma ƙiyayya a tsakaninsu a dā,

M. Sh 19

M. Sh 19:1-11