M. Sh 19:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Shaidar mutum ɗaya ba za ta isa a tabbatar, cewa mutum ya yi laifi ba, sai a ji shaidar mutum biyu ko uku, kafin a tabbatar da laifin mutum.

M. Sh 19

M. Sh 19:5-20