M. Sh 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ya zo, sai ya yi aiki saboda sunan Ubangiji Allahnku kamar sauran 'yan'uwansa Lawiyawa waɗanda suke aiki a gaban Ubangiji a can.

M. Sh 18

M. Sh 18:1-13