M. Sh 18:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“To, ga rabon da jama'a za su ba firistoci daga hadayun da suka miƙa, ko sā ne ko tunkiya ce, sai su ba firistoci kafaɗar, da kumatun, da tumbin.

M. Sh 18

M. Sh 18:1-13