M. Sh 18:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma duk wani annabin da ya yi izgili yana magana da sunana, ni kuwa ban umarce shi ba, ko kuwa yana magana da sunan gumaka, wannan annabi zai mutu.’

M. Sh 18

M. Sh 18:18-22