M. Sh 17:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai shaidun su fara jifansa sa'an nan sauran jama'a su jajjefe shi. Ta haka za a kawar da mugunta daga cikinsu.

M. Sh 17

M. Sh 17:6-13