M. Sh 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, ku kawo macen, ko mutumin, da ya aikata wannan mugun abu a bayan ƙofar garinku, nan za ku jajjefe shi da duwatsu har ya mutu.

M. Sh 17

M. Sh 17:1-7