M. Sh 17:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan aka sami wata, ko wani, daga cikin wani gari da Ubangiji Allahnku yake ba ku, yana aikata abin da yake mugu a gaban Ubangiji Allahnku, yana karya alkawarinsa,

M. Sh 17

M. Sh 17:1-9