M. Sh 17:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya hau gadon sarautar, sai ya sa a rubuta masa dokoki daga cikin littafin dokoki wanda yake wurin Lawiyawan da suke firistoci.

M. Sh 17

M. Sh 17:15-20