M. Sh 17:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dole ne ku yi yadda suka koya muku, da yadda suka yanke shari'ar. Kada ku kauce dama ko hagu daga maganar da suka faɗa muku.

M. Sh 17

M. Sh 17:8-16