M. Sh 16:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kwana shida za ku yi kuna cin abinci marar yisti, amma a rana ta bakwai sai ku yi muhimmin taro saboda Ubangiji Allahnku. Kada ku yi aiki a wannan rana.

M. Sh 16

M. Sh 16:5-13