M. Sh 16:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada a iske yisti a ƙasarku duka har kwana bakwai. Kada kuma ku ajiye naman hadayar da kuka miƙa da yamma a rana ta fari ya kwana har safiya.

M. Sh 16

M. Sh 16:1-7