M. Sh 16:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku ɓata shari'a, kada ku yi sonzuciya, kada kuma ku karɓi hanci, gama cin hanci yakan makantar da idanun mai hikima, ya karkatar da maganar adali.

M. Sh 16

M. Sh 16:9-22