M. Sh 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba za a sami matalauci a cikinku ba, da yake Ubangiji Allahnku zai sa muku albarka a ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku ita gādo, ku mallaka,

M. Sh 15

M. Sh 15:2-7