M. Sh 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga yadda za ku yafe. Sai kowane mai bin bashi ya yafe wa maƙwabcinsa, kada ya karɓi kome a hannun maƙwabcinsa ko ɗan'uwansa, gama an yi shelar yafewa ta Ubangiji.

M. Sh 15

M. Sh 15:1-7